Saurari premier Radio
28.9 C
Kano
Friday, May 17, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiAddiniDaurawa ya sauka daga mukaminsa na babban kwamandan Hisbah

Daurawa ya sauka daga mukaminsa na babban kwamandan Hisbah

Date:

Sheikh Daurawa ya sauka daga mukaminsa na babban kwamandan Hisbah

Daurawa ya bayyana hakan a wani fefen bediyo daya daura a shafinsa na Facebook a safiyar yau.

Wannan na zuwa kasa da awanni 24 da jawabin gwamnan Kano da ya nuna rashin Jin dadinsa bisa yanda hukumar Hisbah take tafiyar da kamen wadanda ake zargi da aikata laifi.

Malamin yace yayi iya kokarinsa wajen gyaran tarbiyar matasan Kano musamman Yan Tiktok da Yan film amman abu yaci tura.

Ya nemi afuwar Gwamnan Kano bisa yanda ya sauka daga mukaminsa bakatatan.

Latest stories

Kananan Hukumomi 14 A Kano Na Fuskantar Barazanar Ambaliya A Bana

Mukhtar Yahya Usman Hukumar kula da yanayı ta kasa NİMET...

Related stories

Kananan Hukumomi 14 A Kano Na Fuskantar Barazanar Ambaliya A Bana

Mukhtar Yahya Usman Hukumar kula da yanayı ta kasa NİMET...