Saurari premier Radio
40.9 C
Kano
Thursday, May 2, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiSiyasaHaduwar Bola Tinubu da Sanata Kwankwaso darasine ga masu yin siyasar ko...

Haduwar Bola Tinubu da Sanata Kwankwaso darasine ga masu yin siyasar ko a mutu ko ayi rai-Aminu Rabiu

Date:

Qaribu Namadobi

Wani mai bibiyar lamurran yau da kullum Aminu Rabiu Kano yace haduwar shugaban kasa mai jiran gado Bola Ahmad Tinubu da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso darasine ga masu yin siyasar ko a mutu ko ayi rai.

Aminu Rabiu Kano ya yi wannan batune bayan Rahotanni sunce shugaban kasa mai jiran gado, Bola Tinubu ya yi wata ganawar sirri da dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso a kasar Faransa.

Rashotanni sun ce Tinubu ya yiwa Kwankwaso tayin tafiya tare da shi a sabuwar gwamnati.

Wannan na zuwane kasa da mako biyu kafin Tinubu ya karbi rantsuwar fara aiki, wanda kuma shugabanni biyu suka shafe sama da awa hudu suna ganawar sirri a birnin Pari na kasar Faransa.

Latest stories

Related stories