Saurari premier Radio
41.9 C
Kano
Saturday, May 18, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiGwamnatin KanoGwamnan Kano mai jiran gado Abba K. Yusuf ya kaddamar da kwamitin...

Gwamnan Kano mai jiran gado Abba K. Yusuf ya kaddamar da kwamitin karbar mulki

Date:

Gwamnan Kano mai jiran gado Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da kwamitin karbar mulki a ranar 29 ga watan Mayu na 2023 dake tafe.

 

A wani taro da aka kammala a yammacin yau, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da kwamitin mutum 65 karkashin jagorancin Abdullahi Baffa Bichi a matsayin shugaba da kuma Abdullahi Musa a matsayin sakatare.

Wannan na zuwane bayan da hukumar zabe INEC ta damkawa zababben gwamnan na Kano shaidar lashe zaben gwamnan jihar nan.

Kwamitin da Abba Kabir Yusuf ya kaddamar a yau zaiyi aiki tun daga yau har zuwa lokacin da za’a rantsar da zababben gwamnan na Kano karkashin jamiyyarshi ta NNPP.

Latest stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...

Related stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...