Saurari premier Radio
21.8 C
Kano
Saturday, March 2, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsINEC

Tag: INEC

spot_imgspot_img

Hukumar zaɓe INEC ta bayyana Usman Ahmad Ododo na jam’iyyar APC a matsayin wanda lashe zaɓen gwaman jihar Kogi.

Hukumar zaɓe INEC ta bayyana Usman Ahmad Ododo na jam'iyyar APC a matsayin wanda lashe zaɓen gwaman jihar Kogi.Babban jami'in tattara sakamakon zaɓe na...

INEC zata gurfanar da masu laifin zabe 200 a gaban kotu

Hukumar zabe mai zaman kanta INEC zata gurfanar da mutane sama da 200 da aka kama bisa laifuka daban-daban na zabe a yayin babban...

Gwamnan Kano mai jiran gado Abba K. Yusuf ya kaddamar da kwamitin karbar mulki

Gwamnan Kano mai jiran gado Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da kwamitin karbar mulki a ranar 29 ga watan Mayu na 2023 dake tafe. A...

Yadda dan majalisa ya kama wanda ya kayar da shi a zabe | Premier Radio | 26.03.2023

Zababben dan majalisar dokokin jihar Yobe, Lawal Musa Majakura, yayi Karin bayani kan yadda abokin takararsa, dan majalisa mai ci Ahmed Mirwa ya daure...

INEC ta sanar da ranar raba katunan zabe a fadin kasar

Hafsat Nasir Umar Hukumar Zabe mai zaman kanta ta sanar da ranakun da za ta rabar da katinan zabe a fadin kasar. A wata sanarwa da...

Inec Ta Shirya Tunkarar Matsalar Sayen Kuri’u-Farfesa Mahmood

Abdurrashid HussainHukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce ta dauki kwararan matakai domin magance matsalar sayen kuri’u a zaben badi. Shugaban hukumar...

Ayi Yakin Neman Zabe Cikin Lumana- Sarkin Bichi

ABDURRASHID HUSSAINMai Martaba Sarki Bichi Alh. Nasir Ado Bayero yayi kira ga yan takarkaru a zabe mai zuwa da su yi yakin neman zabe...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img