Saurari premier Radio
28.9 C
Kano
Friday, May 17, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiBayan barazanar tsigeshi Buhari ya kira taron tsaro na gaggawa.

Bayan barazanar tsigeshi Buhari ya kira taron tsaro na gaggawa.

Date:

Karibullah Abdulhamid Namadobi

Bayan barazanar tsigeshi Buhari ya kira taron tsaro na gaggawa.

Rashin tsaro ya janyo karancin masu karbar katin zabe a Katsina-INEC

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kira shugabannin tsaron kasar nan taron gaggawa bayan barazanar tsigeshi da yan majalisar dattawa sukayi.

Mai taimakawa shugaban kasa kan yaɗa labarai Femi Adesina ne ya tabbatar da haka a tattaunawarsa da gidan talabijin na Channels.

Wanann na zuwane bayan da ƴan majalisar dattawa na jam’iyyun Adawa suka baiwa shugaban kasar sati 6 don ya shawo kan matsalar tsaro ko kuma su tsigeshi.

Femi Adesina yace shugaba Buhari zai tattauna da shugabannin tsaro don tunkarar kalubalen da ake fuskanta a wannan kasa.

Latest stories

Kananan Hukumomi 14 A Kano Na Fuskantar Barazanar Ambaliya A Bana

Mukhtar Yahya Usman Hukumar kula da yanayı ta kasa NİMET...

Related stories

Kananan Hukumomi 14 A Kano Na Fuskantar Barazanar Ambaliya A Bana

Mukhtar Yahya Usman Hukumar kula da yanayı ta kasa NİMET...