Saurari premier Radio
31.9 C
Kano
Wednesday, April 10, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiNEMA ta dawo da yan cirani 175 daga Libiya

NEMA ta dawo da yan cirani 175 daga Libiya

Date:

Hukumar bada agajin gaggawa ta kasa NEMA ta ce da dawo da yan ciranin kasar 175 da suka makale a Libiya.

NEMA ta ce cikin wadanda aka dawo da su din akwai mata 81 da kuma maza 94.

A cewrta ungiyar kula da yan ci rani ta duniya da hadin gwiwar kungiyar tarayyar Turai ne suka dauki nauyin dawo da su.

A shekarun baya-bayan nan dai ‘yan kasar nan na kasadar jefa rayuwarsu cikin hatsari a kokarinsu na ficewa zuwa kasashen Turai, domin neman rayuwa mai inganci.

To amma mafi yawancinsu ba sa samun nasarar cimma muradunsu, a maimakon haka sukan makale a kasashe irinsu Libya su kuma fada hannun bata- gari inda suke shiga mawuyacin hali.

Hukumar NEMA ta ce a Janairun 2022, ta karbi ‘yan ci-rani kusan 2000 da suka komo daga Libya.

Latest stories

Gov. Yusuf Clashes with Ganduje over Governance Failure Accusations

Karibu Abdulhamid Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, and...

Related stories