Saurari premier Radio
34.9 C
Kano
Monday, May 20, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiAddiniZa'a fassara khudubar Arafah da harshen Hausa a Hajjin bana

Za’a fassara khudubar Arafah da harshen Hausa a Hajjin bana

Date:

A wannan shekara hukumomi a saudiyya sun sanar da cewa za’a fassara khudubar Arafah da yaruka 20 harda Hausa.

Yaran Hausa dai ya jima da shiga jerin yarukan da ake fassara khuduba da su a kasa mai tsarki, kuma a bana ma za’a fassara khudubar a harshen Hausa.

Gadai jerin yaruka 20 da hukumomin Saudiyya suka fitar kamar haka.

1. English
2. Hausa
3. Malay
4. Urdu
5. Persian/ Farsi
6. Chinese
7. Turkish
8. Russian
9. French
10. Bengali
11. Swedish
12. Spanish
13. Swahili
14. Amharic
15. Italian
16. Portuguese
17. Bosnian
18. Malayalam
19. Filipino
20. German

Latest stories

Gwamnan Katsina ya nemi tallafi kan karancin abinci da matsalar tsaro ta haddasa.

A wani alk’amarin kuma, Gwamnan Katsina, Dikko Umaru Radda,...

Related stories

Gwamnan Katsina ya nemi tallafi kan karancin abinci da matsalar tsaro ta haddasa.

A wani alk’amarin kuma, Gwamnan Katsina, Dikko Umaru Radda,...