Saurari premier Radio
40.9 C
Kano
Wednesday, April 10, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsMajalisa

Tag: Majalisa

spot_imgspot_img

Majalisar dattawa ta fitar da bayanin kasafin kudin da shugaba Tinubu ya gabatar

Majalisar dattawa ta kasar nan ta fitar da bayani kan kasafin kudin da shugaban kasa Bola Tinubu ya gabatar mata a ranar laraba da...

Majalisar dokokin Kano ta amince da mutanen da ta tattance don nada su kwamishinoni a gwamnatin Kano

Majalisar dokokin Kano ta amince da kwamishinonin goma sha shida da ta tantance a ranar Laraba. Majalisar ta amince da tantancewar ne a zaman ta...

Majalisar dokokin Kano zata tantance sabon kwamishinan al’amuran addinai bayan korar Baba Impossible.

Majalisar dokokin Kano ta karbi sunan Muhammad Nazifi Bichi, domin tantance shi a matsayin sabon kwamishina da zai maye gurbin tsohon kwamishinan ma'aikatar al'amuran...

Majalisar dokokin Kano ta amince da kasafin kudin shekarar 2023 fiye da miliyan dubu 268

Majalisar dokokin Kano ta amince da kasafin kudin jihar nan na shekarar 2023 da ya zarta naira biliyan dari biyu da sittin da takwas. Majalisar...

Kudirin gyaran dokar fansho ya tsallake karatun farko a majalisar dokokin Kano

Aminu Abdullahi Ibrahim Kudirin gyaran dokar harkokin fansho, dana dokar baiwa mata masu ciki da yara kanana kulawa kyauta a asibitoci sun tsallake karatu na...

Majalisar dokokin Kano ta amince da rahoton wucin gadi kan gyaran kundin tsarin mulkin kasa

Majalisar dokokin Kano ta amince da rahoton wucin gadi kan gyaran kundin tsarin mulkin kasar nan ciki harda sauyawa karamar hukumar Kunci suna zuwa...

Fashewar Tukunyar Gas: Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta Kafa Kwamatin Bincike

Abdurrashid HussainMajalisar dokokin Jihar Jigawa ta kafa kwamati da zai gudanar da bincike domin gano musabbabin fashewar tukunyoyin iskar gas din da ta faru...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img