Saurari premier Radio
40.9 C
Kano
Saturday, May 18, 2024
Saurari Premier Radio
HomeKwaryar KiraFashewar Tukunyar Gas: Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta Kafa Kwamatin Bincike

Fashewar Tukunyar Gas: Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta Kafa Kwamatin Bincike

Date:

Abdurrashid Hussain

Majalisar dokokin Jihar Jigawa ta kafa kwamati da zai gudanar da bincike domin gano musabbabin fashewar tukunyoyin iskar gas din da ta faru a Karamar Hukumar Babura.

 

Shugaban Majalisar Alhaji Garba Idris Jahun ya bayyana haka yayin zaman majalisar na jiya alhamis.

 

Ya bayyana sunan mataimakin bulaliyar majalisar Barista Bala Hamza Gada, a matsayin shugaban kwamatin sai kuma yan majalisar dake wakiltar kananan hukumomin Dutse da Kiyawa da Miga da Babura a matsayin mammbobi.

 

Haka kuma Majalisar ta bayyana damuwa kan barnar da ambaliyyar ruwa tayi a sassan jihar ta Jigawa, inda ta nemi gwamnati ta taimakawa wadanda iftila’in ya shafa.

Latest stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...

Related stories

Shirin Kwaryar Kira na ranar Alhamis 22/09/2022

Saurari shirin Kwaryar Kira na ranar Alhamis 22 ga...