Saurari premier Radio
38.9 C
Kano
Thursday, April 25, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsGwamnati

Tag: gwamnati

spot_imgspot_img

Zamu hukunta jagororin APC na Kano sabida faduwa zabe- Abdullahi Adamu | Premier Radio | 05.04.2023

Jam’iyyar APC ta ce faduwar ta a zaben gwamnan Kano ba zai rasa nasaba da son zuciyar wasu yayanta dake jihar ba. Shugaban jam’iyyar na...

Har yanzu Ganduje ne gwamna – Gwamnatin Kano | Premier Radio | 31.03.2023

Muhammad Bello Dabai Gwamnatin Kano ta yi kira ga gwamna mai jiran gado, Abba Kabir Yusuf na NNPP, da ya tsahirta kan fitar da sanarwa...

Fashewar Tukunyar Gas: Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta Kafa Kwamatin Bincike

Abdurrashid Hussain Majalisar dokokin Jihar Jigawa ta kafa kwamati da zai gudanar da bincike domin gano musabbabin fashewar tukunyoyin iskar gas din da ta faru...

NCAA Ta Janye Dakatarwar Kamfanin Azman

Abdurashi Hussain Kamfanin jiragen sama na Azman ya sanar da dawowa zirga-zirgar jiragensa bayan dakatarwar da hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta kasa ta...

Inec Ta Shirya Tunkarar Matsalar Sayen Kuri’u-Farfesa Mahmood

Abdurrashid Hussain Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce ta dauki kwararan matakai domin magance matsalar sayen kuri’u a zaben badi.   Shugaban hukumar...

Gwamnatin Kano ta jajantawa alummar jihar kan ambaliyar ruwa.

Karibullah Abdulhamid Namadobi   Gwamnatin Kano ta mika sakon jaje ga alummar jihar Kano wadanda iftila'in ambaliya ruwa ya shafa a jihar.   Gwamnatin tace ta fara nazarin...

Gwamnatin Tarayya ta Rufe Gidan Talabijin na AIT da Wasu Kafofi 51

Muhammad Bello Dabai Hukumar kula da kafafen yada labarai ta Najeriya, NBC ta janye lasisin gidan talabijin na AIT da Karin wasu kafofi 51. Shugaban hukumar,...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img