Labarai Majalisar dokokin Kano ta tabbatar Sanusi Bature da tsohon kakakin majalisar a matsayin kwamishinoni Kabiru Bello Tukur November 3, 2026 64 Majalisar Dokokin Jihar Kano ta tabbatar da naɗin tsohon Shugaban Majalisar, Balarabe Sa’idu Gani, da mai... Read More Read more about Majalisar dokokin Kano ta tabbatar Sanusi Bature da tsohon kakakin majalisar a matsayin kwamishinoni
Da dumi-dumi Labarai Gwamnatin Kano ta rufe wasu shaguna a kasuwar Singer tare da kama wasu mutane bisa zargin sauya ranar ƙarewar amfani da madarar gari da ta riga ta lalace November 3, 2026 82 Hukumar kare haƙƙin masu sayayya ta jihar Kano, KCPC, ta rufe wasu shaguna a kasuwar Singer tare... Read More Read more about Gwamnatin Kano ta rufe wasu shaguna a kasuwar Singer tare da kama wasu mutane bisa zargin sauya ranar ƙarewar amfani da madarar gari da ta riga ta lalace
Labarai Dan wasan kungiyar Tenerife dake Sipaniya ya rasu a filin wasa November 3, 2026 87 Ɗan wasan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FC Tenerife, Jesús de Miguel, ya rasu yana da shekaru... Read More Read more about Dan wasan kungiyar Tenerife dake Sipaniya ya rasu a filin wasa
Labarai APC ta ƙalubalanci Kwankwaso ya nuna hujjar cewa gwamna Abba ne ya kitsa shari’ar Gwarzo November 3, 2026 83 Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta ƙalubalanci Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da ya gabatar da hujjojin... Read More Read more about APC ta ƙalubalanci Kwankwaso ya nuna hujjar cewa gwamna Abba ne ya kitsa shari’ar Gwarzo
Da dumi-dumi Labarai Ƴan Bindiga Sun Kashe Ƴansanda Biyar A Wani Hari a Zamfara November 3, 2026 136 Wasu ƴan bindiga sun kashe jami’an ƴansanda biyar a wani harin kwanton ɓauna da suka kai wa... Read More Read more about Ƴan Bindiga Sun Kashe Ƴansanda Biyar A Wani Hari a Zamfara
Da dumi-dumi Labarai An Bayyana Mutane Biyu A Matsayin Wadanda Suka Lashe Zaɓen Fidda Gwani A Zamfara November 3, 2026 78 Rikici ya ɓarke a jam’iyyar APC a Jihar Zamfara, bayan da jami’ai biyu suka bayyana sakamako daban-daban... Read More Read more about An Bayyana Mutane Biyu A Matsayin Wadanda Suka Lashe Zaɓen Fidda Gwani A Zamfara
Da dumi-dumi Labarai Majalisar Ƙasa Na Nazarin Ƙarin Kujeru 74 Ga Mata November 3, 2026 98 Majalisar Dokokin Najeriya na nazarin wani ƙudirin gyaran kundin tsarin mulki da zai samar da ƙarin kujeru... Read More Read more about Majalisar Ƙasa Na Nazarin Ƙarin Kujeru 74 Ga Mata
Siyasa Kwankwaso ne ya haddasa rikicin NDCn da ya jawo cire sunan Gwarzo a jerin INEC – APC November 3, 2026 90 Jam’iyyar APC a Kano ta yi watsi da zargin Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, na cewa APCn da... Read More Read more about Kwankwaso ne ya haddasa rikicin NDCn da ya jawo cire sunan Gwarzo a jerin INEC – APC
Da dumi-dumi Ilimi An kammala horas da matasa 227 kan ilimin kwamfuta kyauta November 2, 2026 89 Wani shiri na koyar da ilimin na’ura mai kwakwalwa kyauta da ƙungiyar Garkuwar Matasa Foundation ta gudanar... Read More Read more about An kammala horas da matasa 227 kan ilimin kwamfuta kyauta
Da dumi-dumi Labarai Tinubu ya shiga cikin dakin Ka’aba November 2, 2026 56 Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya samu damar shiga cikin ɗakin Ka’aba mai alfarma da ke Masallacin... Read More Read more about Tinubu ya shiga cikin dakin Ka’aba