Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya samu damar shiga cikin ɗakin Ka’aba mai alfarma da ke Masallacin Harami a birnin Makka na ƙasar Saudiyya, yayin ziyarar aikin Umrah da yake gudanarwa.
A ganinku, wane irin tasiri kuke fatan wannan ziyara da addu’o’in za su yi wajen magance matsalolin da Najeriya ke fuskanta?
