Saurari premier Radio
23.5 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiNNPP ta dakatar da Kwankwaso na tsahon watanni shida

NNPP ta dakatar da Kwankwaso na tsahon watanni shida

Date:

Kwamitin Amintattu na jam’iyyar NNPP na kasa ya dakatar Engr Rabi’u Musa Kwankwaso na tsahon watanni shida.

Jam’iyyar ta kuma ce ta tube wa Kwankwason rawaninsa na Jagoran jam’iyyar na kasa.

Kamfanin Dillancin Labarai na kasa (NAN), ya rawaito jam’iyyar ta kuma ce ta tube wa Kwankwason rawaninsa na Jagoran jam’iyyar na kasa.

Wannan ya biyo bayan zargin jagoran Kwankwasiyar da yiwa NNPP zagon kasa ta hanyar kulla alakar da Shugaba Bola Tinubu da Atiku Abubakar na PDP da Peter Obi na LP wanda ya saba da Kundin Tsarin Mulkin jam’iyyar.

Kazalika, jam’iyyar ta sanar da nada Dokta Agbo Major a matsayin mai rikon mukamin Shugaban jam’iyyar na kasa, sai Ogini Olaposi a matsayin Sakataren riko da wasu mutum 18.

Latest stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...

Related stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...