Saurari premier Radio
23.5 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsNNPP

Tag: NNPP

spot_imgspot_img

Jam’iyar NNPP ta musanta dakatar da Kwankwaso

Jam’iyyar NNPP ta musanta labarin dakatar da madugun kwankwasiyya Rabi’u Musa Kwankwaso daga cikinta biyo bayan zargin yiwa jam’iyyar zagon kasa. Da yake yiwa manema...

NNPP ta dakatar da Kwankwaso na tsahon watanni shida

Kwamitin Amintattu na jam’iyyar NNPP na kasa ya dakatar Engr Rabi’u Musa Kwankwaso na tsahon watanni shida. Jam’iyyar ta kuma ce ta tube wa Kwankwason...

APC ta musanta ikirarin zagon kasa da kwamitin karbar mulki na NNPP yayi

Jam’iyyar APC a Kano ta yi watsi da ikirarin kwamatin karbar mulkin NNPP na shirya zagon kasa ga shirin mika mulki ga sabuwar gwamnati. Ta...

Abinda Tinubu yaje yi a Turai | Premier Radio | 14.04.2023

APC ta ce shugaban kasa mai jiran gado Bola Ahmad Tinubu yana hutawa a Turai gabanin kama aiki gadan gadan bayan rantsuwa a 29...

“Baka ci zabe ba”-Martanin INEC ga AA | Premier Radio | 12.04.2023

Hukumar zaɓe Mai Zaman Kanta ta kasa INEC ta mayar da martani kan ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar PDP Atiku Abubakar dangane da...

Har yanzu Ganduje ne gwamna – Gwamnatin Kano | Premier Radio | 31.03.2023

Muhammad Bello Dabai Gwamnatin Kano ta yi kira ga gwamna mai jiran gado, Abba Kabir Yusuf na NNPP, da ya tsahirta kan fitar da sanarwa...

Yadda dan majalisa ya kama wanda ya kayar da shi a zabe | Premier Radio | 26.03.2023

Zababben dan majalisar dokokin jihar Yobe, Lawal Musa Majakura, yayi Karin bayani kan yadda abokin takararsa, dan majalisa mai ci Ahmed Mirwa ya daure...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img