Saurari premier Radio
27.2 C
Kano
Saturday, April 27, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiGwamnatin tarayya ta kalubalanci yadda kamfanonin siminti ke fakewa da Dalar Amurka...

Gwamnatin tarayya ta kalubalanci yadda kamfanonin siminti ke fakewa da Dalar Amurka wajen tashin farashinsa

Date:

Gwamnatin tarayya ta kalubalanci yadda kamfanonin samar da siminti ke fakewa da Dalar Amurka wajen tashin farashinsa.

Ministan yada labarai Muhammad Idris ne ya fadi hakan a taron shan ruwa da ya gudanar da yan jaridu a jihar Kano.

Ya ce mafi yawan kayan da ake sarrafawa a samar da siminti ba su alaka da Dalar amma duk da haka kamfanonin ke kara farashinsa.

Ministan ya bukaci hadin kan al’umma wajen samar da mafita kan halin da kasar nan ke ciki na tabarbarewar lamura da dama.

Latest stories

Related stories