Saurari premier Radio
26.9 C
Kano
Sunday, May 19, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiShugaba Bola Ahmed Tinubu Zai kashe naira biliyan 1.5 don siyawa ofishin...

Shugaba Bola Ahmed Tinubu Zai kashe naira biliyan 1.5 don siyawa ofishin matar shugaban kasa motoci

Date:

Shugaban na shirin kashe naira biliyan 2.9 don siyan motoci kirar SUVs da wata naira biliyan 2.9 don maye gurbin motocin aiki na fadar shugaban.

Sai naira biliyan 12.5 don sayen sabbin jiragen fadar shugaban kasa da naira biliyan 4 don gyara gidan shugaban kasa da naira biliyan 2.5 don gyara gidan mataimakin sa.

Wannan dai na cikin kwarya-kwaryan kasafin kudi na naira Tiriliyan 2.17 da shugaban ya aikewa majalisun kasar nan domin sahalewa.

Latest stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...

Related stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...