Saurari premier Radio
23.5 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiGwamnatin Kanokotu ta baiwa gwamnatin jihar Kano wa’adin mako daya ta biya diyya...

kotu ta baiwa gwamnatin jihar Kano wa’adin mako daya ta biya diyya ga yan kasuwar da aka rushewa shaguna a babban masallacin idi na Kano

Date:

kotu ta baiwa gwamnatin jihar Kano wa’adin mako daya ta biya diyyar Naira miliyan dubu 30 ga yan kasuwar da aka rushewa shaguna a babban masallacin idi na Kano.

Kwanaki 34 ke nan tun bayan da babbar kotun jiha a nan kano, taci tarar gwamnatin kano Naira Biliyan 30 diyyar rusau din da akayi a filin masallacin idi dake kofar mata a jihar nan.

Gwamnatin ta kano takalubalanci Hukuncin a babbar kotun daukaka kara inda ta nemi a dakatar da hukuncin, sai dai kotun tace biyan wadancan kudaden sun zama dole in har gwamnatin na neman a dakatar da hukuncin kafin kammala shari`ar

Latest stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...

Related stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...