Html code here! Replace this with any non empty text and that's it.
Gwamnatin Kano
Zamu shigar da sabuwar kara a kotun koli cewar Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce zasu shigar da sabuwar ƙara a kotun koli ta Najeriya kan hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara...
Gwamnatin Kano
kotu ta baiwa gwamnatin jihar Kano wa’adin mako daya ta biya diyya ga yan kasuwar da aka rushewa shaguna a babban masallacin idi na...
kotu ta baiwa gwamnatin jihar Kano wa’adin mako daya ta biya diyyar Naira miliyan dubu 30 ga yan kasuwar da aka rushewa shaguna a...
Labarai
Gwamnatin Kano za ta koyawa tubabbun Yan Daba 222 sana’o’in dogaro da kai
Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bayyana gwamnatinsa Za ta koyawa tubabbun Yan Daba 222 kananan sana'oin dogaro da kai.Abba Kabiru Yusuf ya...
Kiwon Lafiya
Gwamnatin Kano ta rufe asibitin Reach clinic
Gwamnatin Kano ta rufe wani asibiti mai suna Reach clinic kwanaki kaÉ—an da fara aikinsa.Darakta Janar na hukumar kula da cibiyoyin lafiya masu zaman...
Gwamnatin Kano
Gwamnatin Kano ta mika kwarya-kwaryan kasafin kudi na naira biliyan 58 ga Majalisar dokoki
Majalisar dokokin jihar Kano ta karbi kwarya kwaryar kasafin kudi na naira biliyan 58 daga gwamnan kano Abba Kabir Yusif.Shugaban majalisar Isma’il Falgore ne...
Gwamnatin Kano
Gwamnatin Kano ta raba injinan ban ruwa ga mutane 45 yan asalin karamar hukumar Kumbotso.
Gwamnatin Kano ta raba injinan ban ruwa ga mutane 45 yan asalin karamar hukumar Kumbotso.Injinan ban ruwan na daga kayayyakin jin kai don rage...
Gwamnatin Kano
Hukumar kula da asibitocin Jihar Kano ta amince da korar wasu manyan jami’an lafiya sanadiyar sakaci da aiki
Hukumar kula da asibitoci ta Jihar Kano, ta amince da korar manyan jami’an lafiya na babban asibitin Imam Wali da Abubakar Imam Urology Centre...
Subscribe
- Never miss a story with notifications
- Gain full access to our premium content
- Browse free from up to 5 devices at once
Must read