Saurari premier Radio
38.2 C
Kano
Sunday, May 19, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDaruruwan yan Najeriya sun makale a Saudiya sanadiyar rashin isassun jirage

Daruruwan yan Najeriya sun makale a Saudiya sanadiyar rashin isassun jirage

Date:

Daruruwan yan Najeriya da suka je aikin Umara Saudiyya sun makale, bisa rashin samun jirgin da zai dawo da su gida.

Wadanda abin ya fi shafa sun hadar da maniyyatan da suka bi ta hannun kamfanin Badr Airline mallakin Sudan, wanda a baya-bayan nan ya dakatar da aiki sabida halin yaki da kasar ta fada.

Idan za a iya tunawa a makon da ya gabata, bama-bamai sun tarwatsa jiragen kamfanin biyu a birnin Khartoum.

Har ila yau, ragowar jiragen na kauracewa keta sararin samaniyar Sudan zuwa Najeriya sabida fargaba.

Latest stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...

Related stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...