Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, ta lashe kofin Super Cup bayan do ke Real Madrid a wasan karshe.
Wasan dai ya gudana a wannan rana ta Lahadi a kasar Saudi Arabia, da Barcelona ta lallasa Madrid da ci 3-1
Dan wasa Gavi da Lewandowski da kuma Pedri ne suka zura kwallaye ukun ga Barcelona.
Sai kuma Karim Benzema da ya zura kwallo daya tilo daga bangaren
Real Madrid.
Yanzu haka dai jumulla Barcelona ta lashe kofi na farko tin kofin Copa del Rey da ta lashe a shekarar 2020.