Jerin sunayen wadanda jam’iyyar NNPP ta zaba su 30 a matsayin shugabanninta a babban taronta na kasa da ya gudana ramar Laraba.
1- Farfesa Ahmed Rufa’i Alkali (Gombe) – Shugaba
2-AVM John Chris Ifeimeji RTD (Anambra) – Mataimakin shugaba na kasa
3-Mr Dipo Olayoku (Ogun) – Babban Sakataren jam’iyyar
4-Sen Suleiman Hunkuyi (Kaduna) – Sakataren tsare-tsare
5-Dr Ahmed Ajuji (Adamawa) – Mataimakin babban Sakatare
6-Alhaji Sani malam (Bauchi) – Ma’aji
7-Prof. Ben Angwe (Benue) – Lauyan jam’iyyar
8-Chief Aneine clement (Rivers) Sakataren kudi
9-Maryam Yasin (Kwara) – Shugabar Mata
10-Muhammad Auwal (zamfara) – Shugaban Matasa
11- Oladiko Johnson (Lagos) – Mai binciken kudi
12-Mustapha Alkasim Danhajia (Kano) – Sakataren walwala da jin dadi
13-Arc Bashir Muhammed Abacha (Niger) – Wakilin kungiyoyin kishin al’umma
14-Hassan Abdullahi (FCT) – Wakilin masu bukata ta musamman
15-Major Gilbert Agbo (Benue) – jami’in hulda da jama’a
16-Moses okoh (Cross Rivers) – Mataimakin sakataren shirye-shirye
17-Hon. Solape Olatuboson (Osun) – Mataimakiyar shugabar mata
18-Rev Akpan Victor Ekam Johnny (Akwa Ibom) – mataimaki shugaban matasa I
19-Hon Ngozi Ani (Enugu) – Mataimakiyar shugaban matasa II
20-Hon. Fatai Batola (Ondo) – Mataimakin jami’in walwala da jin dadi
21-Engr Sadiq Abubakar (Kebbi) – Mataimakin mai binciken kudi
22-Alhaji Sale Bade (Yobe) – Mataimakin jami’in kudi
23-Chubisi Mbah Emmanuel (Abia) – Mataimakin ma’aji
24-Barr Fred Akokhia (Edo) – Mataimakin lauyan Jam’iyya
25-Dalhatu Isa ibrahim (katsina) – Mataimakin jami’in yada labarai
26-Abdullahi yusuf Ahmed (Nasarawa) – Mataimaki wakilin masu bukata ta musamman
27-Halima D/Yaro (Adamawa) – Mataimakin wakilin kungiyoyin kishin al’umma.
28-Sen Abdulaziz Usman Turabu (Jigawa) – Mataimakin Shuga yankin Arewa maso yamma
28-Alhaji Abba Kawu (Borno) – Mataimakin shugaban yankin Arewa maso gabas
30-Muhammed Abdullahi Elephant (Kogi) – Mataimakin shugaban Arewa ta tsakiya
31-Dr Stanley Ijeh (Delta) – Mataimakin shugaba Kudu maso Kudu
32-Chief Prince Onu (Ebonyi) – Mataimakin shugaban kudu maso gabas
33-Prince Adeotu Ayaode (Oyo) – Mataimakin shugaban kudu maso yamma
34-Hon. Magandi Ibrahim (Sokoto) Ex – officio NW.
35-Tanko yakubu (Taraba) – Ex-officio NE
36-Sadiq Muhammed (Plateau) – Ex-officio NC
37-Prof Erapamo Siasia (Bayelsa) – Ex-officio SS
38- Gen. Jack Ogunonye (Imo) – Ex-officio SE
39- Olumide Alegbeleye (Ekiti) – Ex- officio SW.