Saurari premier Radio
24.9 C
Kano
Thursday, April 11, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiSalihu Tanko Yakasai ya koma PRP

Salihu Tanko Yakasai ya koma PRP

Date:

Mukhtar Yahya Usman
Tsahon mashawarcin gwamnan Kano kan harkokin yada labarai Salihu Tanko Yakasai ya koma jam’iyyar PRP.

Wannan na kunshe cikin wata sanarwa da ya fitar da yammacin jiya Alhamis.

Idan za a iya tunawa a makon da ya gabata ne Salihun ya sanar da ficewarsa daga APC bisa abinda ya Kira gaza cikawa al’umma alkawuran da aka daukar musu.

Ya ce ya koma jam’iyyar PRP ne domin ita ce yake da yakinin za ta iya sauke nauyin da al’umma za su dora Mata.

Ya kara da cewa Jam’iyyar na da kyawawan manufofin da ya Kamata a rungumesu.

Latest stories

Gov. Yusuf Clashes with Ganduje over Governance Failure Accusations

Karibu Abdulhamid Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, and...

Related stories