Saurari premier Radio
23.4 C
Kano
Sunday, September 8, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsSiyasa

Tag: Siyasa

spot_imgspot_img

Abubuwa 15 da Kwankwaso ya ce zai yi idan ya zama shugaban kasa

  By Mukhtar Yahya Usman A ranar Talatar nan ne dan takar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya kaddamar da manufofin siyasarsa...

Magoya bayan Peter Obi sun bijirewa umarnin Kotu

Magoya bayan Peter Obi sun bijirewa umarnin kotu yayin da suka yi gangamin magoya baya a kofar Lekki Toll Gate dake birnin Legas a...

Na rungumi kaddara ba zan daukaka kara ba – Ahmed Lawan

Na rungumi kaddara ba zan daukaka kara ba – Ahmed Lawan   Shugaban majalisar dattijai sanata Ahmed Lawan ya ce rungumi kaddara gameda hukuncin kotu da...

Babu Sunan Osinbajo A Jerin Yan Kwamitin Yakin Neman Zaben Tinubu

Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo baya cikin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC mai mulki.   Jerin sunayen mutane 422 da James Faleke,...

Inec Ta Shirya Tunkarar Matsalar Sayen Kuri’u-Farfesa Mahmood

Abdurrashid Hussain Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce ta dauki kwararan matakai domin magance matsalar sayen kuri’u a zaben badi.   Shugaban hukumar...

Rikicin PDP: Tsagin Wike,Sun Gabatar da Taron Sirri a Birnin Landan

Rikicin Tsagin Wike da Atiku Abubakar na cigaba da kamari biyo bayan gaza samun hadin kai tsakanin bangarorin da ke rikici da juna a...

2023: Kwankwaso zai kaddamar da Pastor a matsayin mataimakinsa

Mukhtar Yahya Usman A ranar Litinin din nan ne dan takarar shugaban Najeriya na jam'iyyar NNPP, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, zai gabatar da mataimakinsa ga...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img