Saurari premier Radio
23.4 C
Kano
Sunday, September 8, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsBuhari

Tag: Buhari

spot_imgspot_img

Yadda dan majalisa ya kama wanda ya kayar da shi a zabe | Premier Radio | 26.03.2023

Zababben dan majalisar dokokin jihar Yobe, Lawal Musa Majakura, yayi Karin bayani kan yadda abokin takararsa, dan majalisa mai ci Ahmed Mirwa ya daure...

Zaben 2023: Shugaba Buhari ya kawo akwatinsa | Premier Radio | 26.02.2023

Jim kadan bayan kada kuri’ar tasa ce ya shaidawa yan jarida yakinin da yake da shi cewa jam’iyyar sa ce zata lashe zaben shugaban kasa, daga Daura zuwa Lagos.

ZABEN 2023: INEC tace ta samu kudin da take bukata | Premier Radio | 22.02.2023

Yayin da ya rage kwanaki uku a gudanar babban zaben kasar nan, hukumar zabe ta kasa INEC ta sanar da samun takaddun kudaden da...

Umarnin Buhari rashin da’a ne ga kotun koli-El-Rufa’i | Premier Radio | 17.02.2023

El-Rufa’i, ya umarci al’ummar jihar sa da su cigaba da karbar tsaffin takardun kudi na naira 500 da 1000, har sai kotun koli ta sanar da hukuncin karshe.

Ana shirin kafa kwamatin rikon kwarya maimakon zaben 2023-Ganduje | Premier Radio | 17.02.2023

Ganduje ya caccaki shugaban kasa Muhammadu Buhari, bisa abinda ya kira kokarin ruguza jam’iyyar da ta dora shi a karagar mulki ta hanyar bijiro da wasu tsarika da suka jefa yan kasa a mawuyacin hali.

Buhari zai tafi Mauritania don karbar kyautar zaman lafiya

Karibullah Abdulhamid Namadobi   Shugaban Kasa Muhammadu Buhari  zai tafi kasar Mauritania don karbar kyautar zaman lafiya.   Mai Magana da yawun shugaban kasa Femi Adesina ne ya...

Binani ce zata zama gwamna mace ta farko da za a zaba Najeriya –Buhari

Hafsat Nasir Umar Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce Sanata Aisha Ahmed Binani, zata kasance gwamna mace ta farko da zata yi nasara a zaben...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img