Saurari premier Radio
24.2 C
Kano
Monday, September 9, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsBuhari

Tag: Buhari

spot_imgspot_img

“Ba zamu yarda ministoci su mallake motocin ofis ba” – fadar Shugaban kasa

Fadar shugaban kasa tace babu guda cikin ministocin gwamnati mai barin gado da za a bari ya mallake motocin aikin ofis bayan mika mulki. Tace...

Shugaba Buhari ya amince da dage ranar kidayar alumma

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da dage kidayar jama’a da gidaje wadda aka yi niyyar gudanarwa daga 3 zuwa 7 ga watan Mayun...

PDP ta bukaci hukumomin kasa da kasa su kakabawa shugaba Buhari takunkumin tafiye-tafiye

Jam’iyyar PDP ta bukaci hukumomin kasa da kasa su kakabawa shugaba Buhari takunkumin tafiye tafiye bayan mika mulki. Tace matakin zai zamo sakamakon abinda ya...

“Baka ci zabe ba”-Martanin INEC ga AA | Premier Radio | 12.04.2023

Hukumar zaɓe Mai Zaman Kanta ta kasa INEC ta mayar da martani kan ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar PDP Atiku Abubakar dangane da...

Majalisa: Kudirin haramtawa likitocin Najeriya aiki a waje | Premier Radio | 07.04.2023

Wani kudirin doka da zai hana likitocin Najeriya ficewa daga kasar har sai sun yi aikin tsawon shekaru 5 a cikin gida, ya tsallake...

Gwamnatin Tarayya zata samar da sabbun gandun daji guda goma a fadin kasar nan

Shugaba Muhammadu Buhari ya amince wajen samar da gandun daji goma a sassan kasar nan bayan wani kudirin majalisar wakilai da ya bukaci haka. Wannan...

Har yanzu Ganduje ne gwamna – Gwamnatin Kano | Premier Radio | 31.03.2023

Muhammad Bello Dabai Gwamnatin Kano ta yi kira ga gwamna mai jiran gado, Abba Kabir Yusuf na NNPP, da ya tsahirta kan fitar da sanarwa...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img