Saurari premier Radio
37.8 C
Kano
Sunday, May 19, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsASUU

Tag: ASUU

spot_imgspot_img

Yajin aikin ASUU: Gwamnatin tarayya ta yi mi’ara koma baya

Mukhtar Yahya Usman   Gwamnatin Tarayya ta janye umarnin da ta ba Shugabannin Jami’o’i da hukumomin gudanarwarsu na sake bude makarantun don dalibai su koma karatu.   Umarnin...

Matsalar tsaro: DSS ta umarci ASUU ta janye yajin aiki

Hukumar jami’an tsaron farin kaya DSS ta bukaci kungiyar malaman jami’a ta kasa ASUU da ta janye yajin aikin da takeyi saboda dalilan tsaro.   Wannan...

Yajin Aikin ASUU: Kotu ta ɗage sauraron ƙarar da gwamnatin tarayya ta shigar da ASUU

Shehu Usman Salihu   A zaman farko, kotun masana’antu ta Ƙasa ta ɗage shari’ar da ke tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, zuwa ranar...

Gwamnatin tarayya zata soke kungiyar ASUU

Karibullah Abdulhamid Namadobi   Wasu rahotannin na cewar gwamnatin tarayya na duba yuwuwar soke kungiyar malaman jami’o'i ta kasa ASUU idan ta ki amincewa ta janye...

Yajin aikin ASUU ya kashe malaman jami’a 20 a kasar nan

Mukhtar  Yahya Usman Akalla malaman jami'o'in kasar nan 20 ne suka rasa rayukansu bayan sun shiga kunci na rashin albashi sakamakon yajin aikin da jami'o'in...

Gwamnan Kaduna bashi da hurumin korar malaman KASU -ASUU

Hafsat Bello Bahara   Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa ASUU ta kalubalanci gwamna Nasir El-rufa’I ya fito ya nuna ayyukan da yayiwa jami’ar Kaduna KASU da...

ASUU ta kara tsawaita yajin aiki da makonni 4

Kungiyar malaman Jami'a ta bayyana matakin tsawaita yajin aikin da take yi da mako hudu. Kungiyar dai ta shafe sama da wata biyar tana yajin...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img