30.9 C
Kano
Sunday, June 4, 2023
HomeLabaraiYajin aikin ASUU ya kashe malaman jami'a 20 a kasar nan

Yajin aikin ASUU ya kashe malaman jami’a 20 a kasar nan

Date:

Related stories

Maniyyata 17,000 ne suka bar Najeriya zuwa kasa maitsarki-NAHCON

Bayan kwashe kwanaki bakwai da fara jigilar alhazan Najeriya...

Akalla malaman jami’o’in kasar nan 20 ne suka rasa rayukansu bayan sun shiga kunci na rashin albashi sakamakon yajin aikin da jami’o’in me yi.

Wasu daga cikin malaman sun shaida wa sashan Hausa na RFI cewa, lallai sun yi rashin mambobinsu saboda damuwar da suka shiga.

Wannan kuwa na faruwa ne sakamakon malaman sun dogara ne kacokan kan albashin.

Laakari da ce hanya daya tilo kenan da suke samun kudaden ciyar da iyali.

 

Latest stories