Saurari premier Radio
23.5 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiKungiyoyin kwadago na NLC da TUC sun janye yajin aiki

Kungiyoyin kwadago na NLC da TUC sun janye yajin aiki

Date:

 

Kungiyar Ƙwadago ta Kasa NLC da takwararta ta TUC sun jingine batun tafiya yajin aikin sai baba ta gani da suka shirya yi a yau zuwa kwana 30 masu zuwa.

A ranar Lahadin da ta gabata ce Gwamnatin Tarayya ta yi wani zama na musamman da shugabannin kungiyar kwadago na kasar NLC da TUC, kan matakan da za a dauka na magance cece ku cen da ya biyo bayan cire tallafin man fetur da ake ta takaddama a kai.

Daga cikinsu harda yarjejeniyar karawa ma’aikatan gwamnatin tarayya N30,000 akan albashinsu.

Hakazalika gwamnatin tarayya ta jarida da janye kudin harajin man diesel na tsahon watanni shida hadi da samar da manyan motocin dake amfanin da iskar gas ta CNG.

Latest stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...

Related stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...