Saurari premier Radio
28.9 C
Kano
Friday, May 17, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiBaiwa 'yan adawa dama:Zulum ya rufe gidan radiyon Al-Ansar

Baiwa ‘yan adawa dama:Zulum ya rufe gidan radiyon Al-Ansar

Date:

Gwamnan jihar Borno ya rufe gidan radiyon Al-ansar mai zaman kansa a jihar Borno.

Wannan na zuwa ne jim kadan bayan da kungiyar kafafe shugabanin kafafen yada labarai suka kai masa ziyar taya murna a yau Laraba.

Muhammad Bukar Wani dan jarida a jihar Borno ya shaidawa Premier Radio cewa bayan gaisawa da shugabannin ne gwamanan ya dauki zafi.

A cewarsa gwamnan ya zargi gidan radiyon da baiwa yan adawa damar fadin albarkacin bakinsu lokacin da ake tsaka da siyasa.

Hakan ce ma ta Sanya ya bayar da umarnin rufe gidan radiyon bisa fakewa da ba a biya haraji ba.

 

Munyi kokarin jin ta bakin mahukuntan jihar ta Borno amma hakanmu bai cimma ruwa ba.

Latest stories

Kananan Hukumomi 14 A Kano Na Fuskantar Barazanar Ambaliya A Bana

Mukhtar Yahya Usman Hukumar kula da yanayı ta kasa NİMET...

Related stories

Kananan Hukumomi 14 A Kano Na Fuskantar Barazanar Ambaliya A Bana

Mukhtar Yahya Usman Hukumar kula da yanayı ta kasa NİMET...