Saurari premier Radio
28.9 C
Kano
Friday, May 17, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiAPC ta bukaci a dauke shugaban INEC na Kano

APC ta bukaci a dauke shugaban INEC na Kano

Date:

Jam’iyyar APC a nan Kano ta bukaci a gaggauta dauke shugaban hukumar zabe na Kano Amb, Abdu Zango zuwa wata jihar.

Shugaban jam’iyyar APC na Kano Abdullahi Abbas ne yayi wanna kira yayin zanga-zangar da suka gudanar ranar Laraba.

Ya kuma bukaci a gudanar da bincike na musamman kan dalilan da suka Sanya INEC ta bayyana Abba Kabir Yusuf a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Kano.

Idan za a iya tunawa a ranar Litinin din da ta gabata ne INEC ta bayyana Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP a matsayin Wanda ya lashe zaben Kano.

Wanna ce ma ta Sanya jam’iyyar ta APC ta gudanar da zanga zangar adawa da sakamakon.

Latest stories

Kananan Hukumomi 14 A Kano Na Fuskantar Barazanar Ambaliya A Bana

Mukhtar Yahya Usman Hukumar kula da yanayı ta kasa NİMET...

Related stories

Kananan Hukumomi 14 A Kano Na Fuskantar Barazanar Ambaliya A Bana

Mukhtar Yahya Usman Hukumar kula da yanayı ta kasa NİMET...