Saurari premier Radio
27.2 C
Kano
Saturday, April 27, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabarai31 Ga Janairu: Shin tsaffin kudi nawa ne suka rage a hannunku?

31 Ga Janairu: Shin tsaffin kudi nawa ne suka rage a hannunku?

Date:

Bankin kasa na CBN dai ya ayyana ranar 31 ga watan Janairun da muke ciki, shi ne karshen wa’adin amfani da tsaffin kudi a fadin kasar nan zai kare.

 

To Amma a gefe guda an jiyo Majalisar Wakilai tace akwai yiwuwar kara wa’adin idan har Gwamnan Bankin CBN Godwin Emefele ya halarci zaman da za suyi dashi ranar Talata mai zuwa .

 

Sai dai kuma ana kallon har kawo yanzu miliyoyin Yan Najeriya ba su kashe sabbin kudi ba.

 

A gabar da Kuma wasu ke kallon sabbin kudin basu wada ta a hannun mutane ba.

 

Koda yake dama CBN yace manufar shine takaita zurga zurgar kudade a hannun jama’a.

Latest stories

Related stories