40.9 C
Kano
Saturday, May 18, 2024
HomeLabaraiZaben 2023: Kungiyar dattawan arewa ta musanta goyon bayan Atiku

Zaben 2023: Kungiyar dattawan arewa ta musanta goyon bayan Atiku

Date:

Kungiyar dattawan Arewa ta musanta labarin da ke yawo cewa ta zabi dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar a matsayin dan takarar da take goyon baya.

Wani mamba a kungiyar Alhaji Seidu Baba, ne ya bayyana hakan yayin ganawa da manema labarai a Abuja.

Ya ce kungiyar ba ta amince da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar matsayin dan takarar da yafi kowa cancanta ba.

Alhaji Seidu Baba ya bukaci al’ummar arewacin Najeriya su yi watsi da duk wani shiri na ganin an tilasta musu zaben wani dan takara.

Latest stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...

Related stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...