Saurari premier Radio
34.4 C
Kano
Saturday, December 2, 2023
Saurari Premier Radio
HomeTagsAbba Kabir Yusuf

Tag: Abba Kabir Yusuf

spot_imgspot_img

Zamu shigar da sabuwar kara a kotun koli cewar Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf

Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce zasu shigar da sabuwar ƙara a kotun koli ta Najeriya kan hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara...

Gwamnatin Kano ta raba injinan ban ruwa ga mutane 45 yan asalin karamar hukumar Kumbotso.

Gwamnatin Kano ta raba injinan ban ruwa ga mutane 45 yan asalin karamar hukumar Kumbotso.Injinan ban ruwan na daga kayayyakin jin kai don rage...

Gobe litinin zamu fara rabon tallafin kayan abinci ga alummar jihar kano

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kuma ce kyauta za a raba kayan, ba kamar yadda ake siyarwa a wasu jihohi ba kamar yadda wakilinmu...

Gwamnan Kano ya kalubalanci tsarin Tinubu na rabawa yan kasa tallafin dubu 8000

Gwamnatin jihar Kano ta ce akwai matsala dangane da rabon naira milyan dubu dari biyar da shugaba Ahmad Bola Tinubu ya ce za a...

Kimanin mutum miliyan biyar zasu halarci bikin rantsar da sabuwar gwamnatin Kano

Kimanin mutane miliyan 5 ne ake hasashen zasu halarci bikin rantsar da sabuwar gwamnati a jihar Kano.Shugaban kwamatin kula da harabar taron, Mallam Kabiru...

Sarkin Kano ya taya Abba Kabir murnar lashe zabe

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya ta ya  Abba Kabir Yusuf murnar lashe zaben gwamnan Kano da yayi.Wannan kunshe cikin wata...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img