Saurari premier Radio
40.9 C
Kano
Saturday, May 18, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiGwamnatin tarayyaShugaban ƙasa Bola Tinubu ya sauka birnin Riyadh dake Saudiyya.

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya sauka birnin Riyadh dake Saudiyya.

Date:

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya sauka birnin Riyadh dake Saudiyya.

Tinubu ya Isa Saudiyya, gabanin taron da ƙasar ta shirya da kasashen Afirka.

Tinubu ya samu tarba daga mataimakin gwamnan Riyadh, Mohammed bin Abdulrahman Abdulaziz da kuma ambasadan Najeriya a Saudiyya, Yahaya Lawal.

Shugaban na Najeriya ya sauka a filin jirgin sama na King Khalid Airport dake Riyadh.

Latest stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...

Related stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...