Labarai Gwamna jihar Borno Babagana Zullum ya ce jami’an tsaro zasu ceto daliban Primary da aka sace a Mussa Rukayya Ahmad Bello May 20, 2026 136 Aminu Abdullahi Ibrahim Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zullum ya ce, gwamnati da jami’an tsaro na ƙoƙarin... Read More Read more about Gwamna jihar Borno Babagana Zullum ya ce jami’an tsaro zasu ceto daliban Primary da aka sace a Mussa
Da dumi-dumi Labarai Hisba ta cafke wani mutum da aka samu a boye cikin buhun “Ghana Must-Go” a gidan matar aure a jihar Kebbi. May 19, 2026 167 Jami’an Hukumar Hisba ta Jihar Kebbi sun cafke wani mutum da ake zargin an same shi a... Read More Read more about Hisba ta cafke wani mutum da aka samu a boye cikin buhun “Ghana Must-Go” a gidan matar aure a jihar Kebbi.
Da dumi-dumi Labarai Shugabar ALGON ta kano ta tsallake rijiya da baya, bayan harin ɓatagari. May 19, 2026 248 Shugabar Ƙungiyar Shugabannin Ƙananan Hukumomi ta Jihar Kano (ALGON) kuma Shugabar Ƙaramar Hukumar Tudun Wada, Sa’adatu Yusha’u... Read More Read more about Shugabar ALGON ta kano ta tsallake rijiya da baya, bayan harin ɓatagari.
Labarai Ma’aikatan Hisba na bukatar karin albashi – Daurawa May 19, 2026 131 Mataimakin Gwamnan Kano Murtala Sule Garo, ya yabawa Hukumar Hisbah ta jihar bisa kokarin da take yi... Read More Read more about Ma’aikatan Hisba na bukatar karin albashi – Daurawa
Labarai Gwamnati zata mayar da cibiyar raya karkara ta Rano zuwa makarantar koyon fasaha ta tarayya May 19, 2026 124 Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa ya amince a mayar da cibiyar raya karkara ta... Read More Read more about Gwamnati zata mayar da cibiyar raya karkara ta Rano zuwa makarantar koyon fasaha ta tarayya
Labarai Atiku Abubakar ya caccaki gwamnatin Bola Ahmed Tinubu kan matsalar tsaro May 19, 2026 119 Tsohon mataimakin shugaban ƙasa ya caccaki gwamnatin Bola Ahmed Tinubu kan matsalar rashin tsaro da ke ƙara... Read More Read more about Atiku Abubakar ya caccaki gwamnatin Bola Ahmed Tinubu kan matsalar tsaro
Da dumi-dumi Labaran Kano Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya gargadi Sanata Kwankwaso da ya ja girman sa wajen furta kalaman da basu kamata ba. May 18, 2026 133 Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gargadi tsohon Gwamnan, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, da ya ja girman... Read More Read more about Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya gargadi Sanata Kwankwaso da ya ja girman sa wajen furta kalaman da basu kamata ba.
Da dumi-dumi Labaran Kano Rundunar ’Yan Sandan Kano ta ƙaddamar da sabuwar cibiyar tsaro domin yaki da manyan laifuka. May 18, 2026 244 Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta ƙaddamar da sabuwar cibiyar tsaro mai suna Violent Crime Response Unit... Read More Read more about Rundunar ’Yan Sandan Kano ta ƙaddamar da sabuwar cibiyar tsaro domin yaki da manyan laifuka.
Da dumi-dumi Labarai Rundunar sojin Najeriya ta aike da dakarunta zuwa jamhuriyar Benin domin taimakawa wajen yaƙi da ta’addanci. May 18, 2026 247 Babban Hafsan Sojin Ƙasa na Najeriya, Waidi Shaibu, ya bayyana cewa Najeriya ta tura dakarun sojoji zuwa... Read More Read more about Rundunar sojin Najeriya ta aike da dakarunta zuwa jamhuriyar Benin domin taimakawa wajen yaƙi da ta’addanci.
Da dumi-dumi Labarai Kotu ta sanya ranar 26 ga watan Mayu a matsayin ranar da za ta yanke hukunci kan karar da ke kalubalentar takarar Goodluck. May 18, 2026 123 Kotun Tarayya da ke Abuja ta sanya ranar 26 ga watan Mayu domin yanke hukunci kan karar... Read More Read more about Kotu ta sanya ranar 26 ga watan Mayu a matsayin ranar da za ta yanke hukunci kan karar da ke kalubalentar takarar Goodluck.