Saurari premier Radio
41.9 C
Kano
Saturday, May 18, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiKungiyar manyan ma’aikatan man fetur da iskar gas ta kasa PENGASSAN

Kungiyar manyan ma’aikatan man fetur da iskar gas ta kasa PENGASSAN

Date:

Kungiyar manyan ma’aikatan man fetur da iskar gas ta kasa PENGASSAN, ta ce har zuwa yanzu gwamnatin tarayya na ci gaba da biyan kudaden tallafin man fetur, duk kuwa da ikirarin gwamnati na janye tallafin tun a watan Mayun da ya gabata.
Shugaban kungiyar, Festus Osifo wanda kuma shi ne shugaban kungiyar kwadago ta TUC yayin hirarsa da gidan talabijin na Channels, ya ce akwai bukatar gwamnati ta yi bayani game da tallafin da ta ke sanyawa a bangaren man wanda ya hana shi kai wa kololuwa duk da yadda ya tashi a kasuwannin duniya.
Wakilinmu, Saddam Musa Khalid, na dauke da karin bayani a wannan rahoto.

Latest stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...

Related stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...