Saurari premier Radio
40.9 C
Kano
Saturday, May 18, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiGwamnatin Tarayya Za Ta Kashe Naira Miliyan Dubu 20 Don Sayawa Yan...

Gwamnatin Tarayya Za Ta Kashe Naira Miliyan Dubu 20 Don Sayawa Yan Yari Abinci.

Date:

Gwamnatin tarayya ta ce za ta kashe sama da Naira miliyan dubu 22 wajen ciyar da daurarru da ke gidajen yarin kasar nan a shekarar 2023.

Babban sakataren ma’aikatar cikin gida, Dr. Shu’aibu Belgore ne ya bayyana haka n yau a Abuja, yayi tarob kwanaki biyu kan yadda za a rage cinkoso a gidajen yarin.

Ya ce kudin na cikin kasafin bana da shugaban kasa ya gabatarwa majalisun tarayya.

Ya ce ana samun karuwar cinkoso a gidajen yarin, kuma kashi 80 na daurarrun na jiran shari’a ne.

Latest stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...

Related stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...