Saurari premier Radio
26.4 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio

Abdulrasheed Hussain

spot_img

Sama da ɗalibai dubu 60 ne suka nemi bashin karatu – NELFUND

Asusun bayar da bashin karatu NELFUND ya ce sama da ɗalibai miliyan 9.5 ne suka kai ziyara ofishinta dangane da bashin karatu da za...

Majalisar dokokin Kano ta yi karatun farko kan dokar kirkirar masarautu masu daraja ta biyu a Kano

Majalisar dokokin Kano ta amince da karatun farko na kirkirar masarautu masu daraja ta biyu a jihar Kano. Majalisar ta amince da wannan bukata ne...

An zabi mace ta farko da za ta shugabanci yan majalisun kungiyar ECOWAS

An zabi Maimunatu Ibrahim daga kasar Togo, a matsayin mace ta farko da za ta shugabanci yan majalisun kungiyar kasashen Africa ta yamma ECOWAS. An yi wannan zabe ne a ranar Alhamis da ke zama rana ta uku da fara gudanar da taron kungiyar a jihar Kano. Zaben nata ya biyo bayan janye takara da ragowar yan takara guda biyu suka yi wadanda suka fito daga kasar ta Togo. Da take jawabi bayan karbar ragamar kungiyar, Maimunatu Ibrahim, ta ce shugabancinta zai mayar da hankali kan matsalar tsaro, tattalin arziki da tabbatuwar damokradiyya a yankin Africa ta yamma da samar da kyakkyawan yanayin da zai dawo da kasahsen Nijar, Burkina Faso da Mali cikin ECOWAS. A...

Jihar Kano ta samu karin sabuwar tashar radio mai suna Hikima

Jihar Kano ta samu karin sabuwar tashar radio mai suna Hikima, da ta fara yada shirye-shiryenta akan mita 93.7 a zangon FM. Tashar wadda mallakin...

CBN ya bayar da tabbacin ci gaba da amfani da tsoffin takardun kudi na Naira

Babban bankin kasa CBN ya gargaɗi masu ƙin karɓar tsofaffin takardun kudi na Naira a fadin kasar nan, in da ya bayar da tabbacin...

Kungiyar dattawan Arewa ta nuna damuwa kan rashin jituwar da ke tsakanin manyan attajirai Dangote da BUA.

Kungiyar dattawan Arewa ta bayyana damuwa kan rashin jituwar da ke faruwa tsakanin manyan yan kasuwar yankin, Alhaji Aliko Dangote da Abdussamad Rabiu na...

Kudin aikin hajjin 2024 zai iya kaiwa Naira Miliyan 6

Kungiyar masu gudanar da aikin Hajji da Umrah ta kasa, ta koka kan yiyuwar tashin farashin Hajjin badi, inda ta ce maniyyata na iya...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img