Saurari premier Radio
40.8 C
Kano
Monday, April 15, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiShariah da KotuFRSC Ta Kama Babura 13,000 Marasa Lamba

FRSC Ta Kama Babura 13,000 Marasa Lamba

Date:

ABDULRASHID HUSSAIN

Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa ta ce ta kama babura marasa rijista da wadanda ke aiki ba bisa ka’ida ba sama da dubu 13, a fadin kasar nan cikin watan gustan da ya gabata.

 

Shugaban hukumar Dauda Biu ne ya bayyana hakan lokacin da yake jawabi ga manema labarai a Abuja, kan tilawa da kuma shirye-shiryen ayyukan kula da hadari a watannin da suka gabata.

 

Yace hukumar ta kuma yi rijistar babura sama da dubu 100 a cikin kundin bayanan tantance ababen hawa na kasa.

 

Wannan dai ya biyo bayan kaddamar da wani shiri da hukumar tayi na kama dukkan babarun da basu da rijista a fadin kasar nan, daga farkon watan Yulin da ya gabata.

Latest stories

Gov. Yusuf Clashes with Ganduje over Governance Failure Accusations

Karibu Abdulhamid Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, and...

Related stories

EFCC tana neman matar tsohon Gwamnan CBN da wasu mutum 3 bisa zargin almundahana

Hukumar EFCC tana neman matar tsohon Gwamnan CBN Margaret...