Saurari premier Radio
30.9 C
Kano
Sunday, May 19, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiGwamnatin Tarayya zata fara shari'ah da Yan Boko Haram 2000

Gwamnatin Tarayya zata fara shari’ah da Yan Boko Haram 2000

Date:

Gwamnatin tarayya ta shirya tsaf don fara shari’a da wasu yan Bokoharam akalla 2000, da ake zargi da hannu a wanzar da ayyukan ta’addanci daban daban.

Majiyoyi sun shaidawa jaridar Punch cewa an kammala shirin ne tun a gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari da ta shude.

Za’a gudanar da shari’ar ce a Kainji dake jihar Niger karkashin tsattsauran tsaro, inda dakarun soji na Operation Safe Corridor ke dabdala.

Wata majiya ta tabbatar da cewa alkalin alkalan kasarnan ya tanadi lauyoyi 8 da zasu fuskanci shari’ar, to sai dai babu masaniyar ko zasu rika bayyana ne a lokacin guda.

Latest stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...

Related stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...