Saurari premier Radio
40.5 C
Kano
Sunday, May 19, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsJam'iyyar APC

Tag: Jam'iyyar APC

spot_imgspot_img

Ina zargi APC da kokarin amfani da kotuna wajen mayar da kasar nan kan tsarin jam’iyya daya – Atiku Abubakar

Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya zargi jam’iyyar APC da kokarin amfani da kotuna wajen mayar da kasar nan kan tsarin jam’iyya daya. Alhaji...

APC ta musanta ikirarin zagon kasa da kwamitin karbar mulki na NNPP yayi

Jam’iyyar APC a Kano ta yi watsi da ikirarin kwamatin karbar mulkin NNPP na shirya zagon kasa ga shirin mika mulki ga sabuwar gwamnati. Ta...

Kafofin sada zumunta sun samin hawan jini– Tinubu

Asiwaju Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, ya sha alwashin daina duba shafukan sada zumunta saboda suna sashi hawan jini.   Tinubu, wanda...

Rikicin APC:Ganduje, Shekarau sun nemi a raba mukaman Jam’iyya

Mukhtar Yahya Usman A jiya Juma’a ne dai kwamitin sulhun rikicin jam’iyar APC a Kano, ƙarƙashin jagorancin Shugaban Kwamitin Riƙon Ƙwarya na APC na Ƙasa...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img