Saurari premier Radio
26.4 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiMamakon ruwan sama da iska ya rushe gidaje masu yawa a Maiduguri

Mamakon ruwan sama da iska ya rushe gidaje masu yawa a Maiduguri

Date:

Mamakon ruwan sama da iska mai karfi ya rushe gidaje masu yawa da dukiya ta miliyoyin naira a garin Maiduguri dake jihar Borno.

Buhari Ya aza harsashin ginin masana’antar simintin BUA a Sakkwato
Ruwan mai karfi dai shine na farko da ya zuba a wannan damunar a garin na Maiduguri a ranar Talatar data gabata.

Rahotanni sun ce lamarin ya haddasa rushewar gidaje da faduwar bishiyu wanda hakan yasa wasu mutanen da al’amarin ya shafa rasa matsugunnan su.

Duk kokarin jin tabakin mahukuntan jihar abin yaci tura sai dai wani jami’in hukumar bada agajin gaggawa da ya nemi a sakaye sunansa ya ce tuni mahukunta suka fara tattara asarar da akayi.

Latest stories

246943801721751646

246943801721751646

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

Related stories

246943801721751646

246943801721751646

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...