33.9 C
Kano
Sunday, June 4, 2023
HomeLabaraiASUU: Kungiyar kwadago ta bukaci gwamnati takawo karshen yajin aikin kungiyar malaman...

ASUU: Kungiyar kwadago ta bukaci gwamnati takawo karshen yajin aikin kungiyar malaman jami’o’i

Date:

Related stories

Maniyyata 17,000 ne suka bar Najeriya zuwa kasa maitsarki-NAHCON

Bayan kwashe kwanaki bakwai da fara jigilar alhazan Najeriya...

Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta baiwa gwamnatin tarayya wa’adin kwanaki 21 data kawo karshen yajin aikin kungiyar malaman jami’o’I da ma’aikatan jami’a da ba malamai ba.

Wannan na kunshemee cikin wata sanarwa da ta fitar a karshen taron hadin gwiwa da tayi da wasu daga cikin kungiyoyin bangaren Ilimi.

Tuni dai harkokin koya da koyarwa suka tsaya cak a jami’o’in kasar nan sakamakon yajin aikin da suke cigaba da yi.

Kano ta sami 2 daga cikin Jami’o’i 12 masu zamankansu da gwamnatin tarayya ta amince a kafa
Kungiyar kwadagon ta bukaci gwamnatin data gaggauta kafa kwamiti mai karfi da zai magance matsalar jami’o’in cikin kwanaki 21.

Kungiyar tace zata zauna da kwamitin gudanarwarta matukar wa’adin yak are gwamnati bata magance matsalar ba don yanke hukuncin da zata dauka na gaba.

Latest stories