Premier Radio 102.7 FM
Labarai Wasanni

Gwamnatin Kano zata siyawa Katsina United sabuwar mota

Daga Qaribullah Abdulhamid Namadobi

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje yayi Allah wadai da lalata motar kungiyar kwallon kafa ta Katsina United a yayin da kungiyar kwallon kafa ta Kano pillars ta karbi bakuncinta a filin wasa na Sani Abacha dake Kano.

Kano Pillars za ta dawo Kano da buga wasa

Gwamna Ganduje yace zasu kafa kwamiti mai karfi don binciko musabbabin hatsaniyar da ta faru a wasan da Kano Pillars tayi da Katsina United a makon da ya gabata.

A cikin wata sanarwa da sakataran yada labaran gwamna Abba Anwar ya fitar ya ce gwamnatin Kano zata siyawa Katsina United sabuwar mota.

A Wani Labarin...

Mamakon ruwan sama da iska ya rushe gidaje masu yawa a Maiduguri

Aminu Abdullahi Ibrahim

Abinda yasa bamu amince da dokar kananan yara ba-Cidari

Mukhtar Yahya Usman

Gwamnatin tarayya ta gindayawa kamfanonin sada zumunta sharuda

Mukhtar Yahya Usman