Saurari premier Radio
24.6 C
Kano
Monday, September 23, 2024
Saurari Premier Radio

Ibrahim Abdullahi

spot_img

An shiga rudani dangane da hukuncin kotun daukaka kara game da zaben gwamnan Kano

An shiga rudani dangane da hukuncin kotun daukaka kara game da zaben gwamnan Kano tsakanin Abba Kabir Yusuf da Nasiru Gawuna, bayan da wata...

Jam’iyyar NNPP ta amsa tayin tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar na hadewa wuri guda

Jam’iyyar NNPP ta amsa tayin tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar na hadewa wuri guda domin tunkarar APC a zaben dake tafe nan gaba. Mukaddashin...

Fadar shugaban kasa ta mayar da martani ga babbar jam’iyyar adawa ta PDP

Fadar shugaban kasa ta mayar da martani ga babbar jam'iyyar adawa ta PDP, da ɗan takararta na shugaban ƙasa Atiku Abubakar, dangane da zargin...

Ina zargi APC da kokarin amfani da kotuna wajen mayar da kasar nan kan tsarin jam’iyya daya – Atiku Abubakar

Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya zargi jam’iyyar APC da kokarin amfani da kotuna wajen mayar da kasar nan kan tsarin jam’iyya daya. Alhaji...

Mun samu nasarar kashe ‘yan bindiga da dama wadanda ke kai hare-hare da satar mutane a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna

Rundunar sojin saman kasar nan ta samu nasarar kashe ‘yan bindiga da dama wadanda ke kai hare-hare da satar mutane a kan hanyar Abuja...

Zamu shigar da sabuwar kara a kotun koli cewar Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf

Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce zasu shigar da sabuwar ƙara a kotun koli ta Najeriya kan hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara...

Magoya bayan jam’iyyun APC da NNPP a Kano sun fara bayyana irin fatan da suke da shi kan hukuncin shari’ar zaben gwamna

Magoya bayan jam’iyyun APC da NNPP a Kano sun fara bayyana irin fatan da suke da shi kan hukuncin shari’ar zaben gwamna da kotun...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img