Umar Idris Shuaibu Gwamnatin jihar Kano ta jaddada aniyarta wajen dawo da martabar hukumar kula da hakkin mai saye ta jihar. Mai rikon mukamin shugabancin...
Mukhtar Yahya Usman Majalisar Malamai ta jihohin Yarbawa ta baiwa gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje sarautar Alaudden of Yoruba Wanan na zuwa ne kwanakin biyu...
Karibullah Abdulhamid Namadobi Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya baiwa shugaban ma’aikatan Kano, Usman Bala umarnin ci gaba da kula da ayyukan ofishin shugaban ma’aikatan...
Mukhtar Yahya Usman Anasa ran magoya bayan gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje za su saya masa fom din tsayawa takarar sanatan Kano ta Arewa. Wannan...
Mukhtar Yahya Usman Kwamishinan al’amuran ruwa na jihar Kano Sadiq Wali yayi ritaya daga mukaminsa na Kwamishinan. Wannan na kunshe cikin wata sanarwa da kwamishinan...