Saurari premier Radio
25.2 C
Kano
Sunday, September 22, 2024
Saurari Premier Radio

Ibrahim Abdullahi

spot_img

Jam’iyyar APC Ta Zargi Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf Da Tauye Hakkin Kananan Hukumomin Jihar

Jam’iyyar APC a jihar Kano ta zargi gwamnatin NNPP karkashin jagorancin gwamna Abba Yusuf da shirin karkatar da kudaden kananan hukumomi da suka haura...

Gwamnan Jihar Filato Ya Zargi Gwamnatin Tarayya Da Rashin Son Daukar Matakin Kawar Da Yan Ta’adda A Jihar

Gwamnan jihar Filato Caleb Mutfwang ya koka kan cewa yan ta’adda sun shafe shekara biyar suna mamaye makarantu a karamar hukumar Barkin-Ladi ba tare...

Bafarawa, Ya Dora Alhakin Dukkan Matsalolin Da Najeriya Ke Ciki Kan Tsohon Shugaban Kasa Buhari

Tsohon gwamnan jihar Sokoto Attahiru Bafarawa, ya dora alhakin dukkan matsalin kasar nan ke fuskanta a yanzu kan tsohon shugaban kasa Muhamadu Buhari. A wata...

Gwamnatin Kano ta cika Alkawarin biyan Yan wasan Para Games

Gwamnatin Jihar Kano ta biya kudaden Alawus-Alawus din yan wasa da wasu cikin wadanda suka wakilci Jihar a gasar Masu bukata ta musamman ta...

Yadda Wata Matar Aure Ta Yiwa Wani Matashi Kisan Gilla Ta Hanyar Caccaka Masa Wuka A Kahon Zuciya

Wata matar aure Hafsat Surajo, ta yiwa yaron gidanta Nafi’u Hafizu, kisan gilla ta hanyar caccaka masa wuka a kahon zuciyarsa da wasu wurare...

Kungiyar Dillalan Man Fetur IPMAN, Za Ta Shiga Yajin Aiki A Farkon Sabuwar Shekara.

Kungiyar dillalan man fetur ta kasa IPMAN, ta ce za ta sanar da matsayarta kan kudaden dakonsu da gwamnatin tarayya ta rike musu. Sakataren kudi...

Kowanne Kamfani Sai Ya Nemi Izinin Hukumar Ta Ce Fina-Finai Kafin Ya Fara Daukar Film – Al-Mustapha

Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, ta ce daga yanzu duk kamfanin da zai yi aikin daukar shirin film sai ya sanar da ita. Yayin...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img