Saurari premier Radio
23.8 C
Kano
Saturday, July 27, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiWasanniYanzu-Yanzu Morocco ta kafa sabon tarihi a kofin duniya

Yanzu-Yanzu Morocco ta kafa sabon tarihi a kofin duniya

Date:

Kasar Morocco ta zama ta farko a nahiyar Afrika da ta kai wasan kusa da karshe a kofin duniya a tarihi ..

 

Wannan na zuwa ne bayan nasara kan Portugal da ci 1-0 a wasan da ya gudana a wannan Asabar din.

 

Karin bayani na tafe nan gaba kadan….

Latest stories

246943801721751646

246943801721751646

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

Related stories