24.9 C
Kano
Sunday, June 4, 2023
HomeLabaraiWasanniUEFA na shirin mayar da Super Cup kungiyoyi 4

UEFA na shirin mayar da Super Cup kungiyoyi 4

Date:

Related stories

Maniyyata 17,000 ne suka bar Najeriya zuwa kasa maitsarki-NAHCON

Bayan kwashe kwanaki bakwai da fara jigilar alhazan Najeriya...

Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai UEFA na shirin kara kungiyoyi biyu domin zama hudu a gasar cin kofin Super Cup.

 

Hukumar wadda ta bayyana zatai haka ne domin koyi da gasar kasar Spain wato Supercup wadda kungiyoyi hudu ne suke fafatawa.

 

Sabon shirin na UEFA na nuni da yadda gasar zata zama tsakanin wanda suka lashe Champions League, Europa League, da Europa Conference League da kuma gasar kasar Amurka MLS.

 

Kwamitin gudanarwar hukumar ne dai ke shirin amincewa da matakin da ake saran zasu fara tattaunawa daga ranar Alhamis dinnan zuwa Juma’a.

 

Daga shekarar 1972 zuwa 1999, aka fara gasar da akai wa take da UEFA Super Cup wadda kungiyar data lashe gasar UEFA Champions League da kuma kungiyar data lashe gasar da a lokacin ake kira da European UEFA Cup.

 

Sai dai kuma bayan amincewa da kwamitin hukumar yayi, ya bayyana sau ya gasar ta UEFA Cup zuwa gasar Europa League a shekarar 2009.

Latest stories