Saurari premier Radio
24.5 C
Kano
Sunday, September 8, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiTsadar rayuwa ya habbaka sana'ar suyar wainar Fulawa da samari ke yi...

Tsadar rayuwa ya habbaka sana’ar suyar wainar Fulawa da samari ke yi a garin Kano.

Date:

Tsadar rayuwa ya habbaka sana’ar suyar wainar Fulawa da samari ke yi a garin Kano.

A wasu bayanai da kwararren mai daukar hoto a Kano Abdulwahab Sa’id ya tattara, ya gano yadda wadannan matasa ke soya wainar fulawa buhu guda a kwana 2.

Samarin masu suyar wainar fulawan na sana’ar a Chiranci dake Dorayi.

Latest stories

Mai magana da yawun Tinubu ya ajiye muƙaminsa

Mai bai wa shugaban kasa shawara na musamman kan...

Related stories

Mai magana da yawun Tinubu ya ajiye muƙaminsa

Mai bai wa shugaban kasa shawara na musamman kan...